1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 03.09.2021

DIRA.BZSeptember 3, 2021

Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji cewa an kaddamar da gidauniyar uwargidan shugaban kasar Nijar mai suna 'Gidauniyar Noor' da nufin bun kasa rayuwar al'umma fannoni daban-daban.

https://p.dw.com/p/3ztiL