1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 02.07.2019

Binta Aliyu Zurmi
July 2, 2019

A cikin shirin za a ji hukumomi a Jamus sun kwaskware dokar zama dan kasa ga 'yan kasashen waje. Daga cikin gyaran fuskar da dokar ta samu har da batun sajewa sosai da al'adun 'yan kasar da batun alaka da ta'addanci da makamantansu.

https://p.dw.com/p/3LTDf