1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 02.04.2016

April 2, 2016

Dubban 'yan Kenya sun nuna alhininsu a wannan Asabar dangane da zagayowar ranar da tsagerun al-Shabaab, suka kai hari a jami'ar Garissa da ke a yankin Arewa maso gabashin kasar inda suka hallaka mutane 148 akasarinsu dalibai. Kwamitin Sulhu na shirin turawa da 'yan sanda Burundi.

https://p.dw.com/p/1IOVP