1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin ran 12.04.2019

Zainab Mohammed Abubakar
April 12, 2019

Asusun kula da yara na majalisar dinkin duniya wato UNICEF ya ce sama yara ‘yan kasa da shekaru 18 guda 3500 kungiyoyin masu gwagwarmaya su ka dauka aikin yaki tun daga shekara ta 2013 zuwa yanzu.

https://p.dw.com/p/3Ghd0