1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin lafiya Jari: Nasarar yaki da corona a Jamus

July 10, 2020

An samu nasarar yaki da annobar Corona ko COVID-19 a kasar Jamus idan aka danganta da wasu kasashe, kasancewar cutar ba ta yi barnar da aka yi hasashen za ta yi ba. Shirin Lafiya Jari ya duba hanyoyin da Jamus ta bi ta samu wannan nasarar.

https://p.dw.com/p/3f7xb