1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na rana na ran 21 ga watan Yuli 2015

Gazali Abdu TasawaJuly 21, 2015

Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa ,a jamhuriyar Nijar wata takaddama ce ta taso tsakanin 'yan siyasar kasar dangane da jadawalin zabukan da hukumar zaben kasar mai zaman kanta wato CENI ta bayyana.

https://p.dw.com/p/1G2C6