1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin dare na 19.03.2017

March 19, 2017

A cikin shirin za ku ji cewar daukacin wakilan jam'iyyar SPD ta Jamus sun amince da Martin Schulz a matsayin wanda zai kalubalanci Angela Merkel a zaben 'yan majalisa da na shugabancin gwamnati na Satumba mai zuwa.

https://p.dw.com/p/2ZVsP