Al'aduMatsalar cin zarafin mata na karuwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduJamila Ibrahim Maizango RGB12/06/2021December 6, 2021Shirin ya yada zango a kasar Ghana inda rahotanni ke nuna yawaitar matsalar mazaje da ake zargi da kisan matansu a daidai lokacin da mata da dama ke fuskantar nau'ukan cin zarafi a sassan duniya.https://p.dw.com/p/43u52Talla