SiyasaShekaru 50 da mutuwar Martin Luther KingTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe04/04/2018April 4, 2018Shekaru 50 ke nan da kashe Martin Luther King saboda adawa da banbanci da ake nuna wa bakar fata na Amirka. Sai dai bincike ya nuna cewa har yanzu bakake ba sa samun dama da farar fata na kasar ke samu. https://p.dw.com/p/2vUq3Talla