Shekaru 100 da kisan kiyashi a ArmeniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala04/24/2015April 24, 2015Al'ummar kasar Armeniya sun gudanar da bikin cika shekara 100 da kisan kimanin mutane miliyan daya da rabi da aka yi wa 'yan kasar a lokutan gushewar daular Turkiya da akafi sani da Ottoman Empire.https://p.dw.com/p/1FEa2Talla