1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shari'ar Sankara: Daurin rai da rai ga Blaise Compaore

Abdourahamane Hassane
April 6, 2022

Kotun soji ta Burkina Faso ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga tsohon shugaban kasa Blaise Compaore da wasu mutane 14 bayan da ta same su da laifin kashe tsohon jagoran juyin juya hali na kasar Kyaftin Thomas Sankara.

https://p.dw.com/p/49Y9O