1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi: Ficewar Amirka daga yarjejeniyar nukiliya ta Iran

Abdourahamane Hassane
May 11, 2018

Janyewar da Amirka ta yi daga yarjejeniyar nukiliya da Iran, ta kara jefa duniya cikin babban hatsari, ta kara sanya kokarin kwance damarar yaki cikin rashin tabbas.

https://p.dw.com/p/2xYnN