1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi: Tattaunawar Amirka da Taliban

Mohammad Nasiru Awal LMJ
September 9, 2019

Shugaban Amirka Donald Trump ya sanar da cewa kasarsa ta dakatar da tataunawa da kungiyar Galiban a Afghanistan, bayan da wani hari ya rutsa da sojan Amirkan guda, har ma ya rasa ransa.

https://p.dw.com/p/3PImY