1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shagulgulan Sallah a kasashen Larabawa

Mahmud Yaya Azare
June 26, 2017

A ranar Litinin (26.6.2017) wasu kasashen Larabawa suka gudanar da bikin Salla Karama bayan da galibin kasashen yankin su kai tasu Sallar a ranar Lahadi kamar yadda ya ke a wasu kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/2fREJ