1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

sendung-hau-abend - MP3-Stereo

September 24, 2021

Yayin da ake ci gaba da gudanar da babban taron Majalisar Dinkin Duniya na shekara-shekara a birnin New York na Amirka, shugabannin Afirka sun nuna damuwa da jan kafa da ake samu game da samar da rigakafin annobar cutar Corona wa kasashensu.

https://p.dw.com/p/40pWJ