1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW na ran 20 ga watan Satumba 2015

Salissou BoukariSeptember 20, 2015

A cikin shirin za'aji cewa jam'iyyar Siriza ta Alexis Tsipras ce ta lashe zaben 'yan majalisun dokokin kasar Girka da karamar tazara, kuma tuni babbar jam'iyyar adawar kasar ta amince da ta sha kaye.

https://p.dw.com/p/1GZWN