Saurari shirin Yamma na DW na ran 17 ga watan Oktoba 2015
Salissou BoukariOctober 18, 2015
A cikin shirin za'a ji cewa hukumar zaben kasar Guinea ta ayyana Alpha Conde a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar, zaben da shirinmu na Ra'ayin malumai ya tattauna a kanshi.