1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW na 15.02.2016

Salissou Boukari February 15, 2016

A cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da kiki-kaka a zauran hukumar zaben kasar Nijar dangane da batun zaben wadanda basu da takardar shaida ganin cewa dokar kasar ba ta aminta da su yi zabe ba.

https://p.dw.com/p/1Hvtu