SiyasaSaurari shirin yamma na DW na 15-06-17To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane06/15/2017June 15, 2017Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da mutuwar yara tara a birnin Yamai fadar gwamnati, sakamakon rushewar gidaje da ambaliyar ruwa ta haddasa lamarin da ya shafi wasu sassa na kasar.https://p.dw.com/p/2em9RTalla