1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 31.03.2015

Yusuf BalaMarch 31, 2016

Za a ji cewa an dage shari'ar 'yan kungiyoyin fararen hular nan na Chadi da aka kama. A Afirka ta Kudu kuma, kotu ta umarci Shugaba Zuma da mayar da makudan kudade da ya yi amfani da su wajen inganta gidansa.

https://p.dw.com/p/1INc7