SiyasaSaurari shirin yamma na DW 23.03.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/23/2017March 23, 2017A shirin za a ji Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce ta kudiri aniya ta yin allurar rigakafin cutar shan inna ko Polio ga yara miliyan 115 a wasu kasashe na Afirka a mako mai zuwa. https://p.dw.com/p/2ZrGFTalla