1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 20.12.2015

Kamaluddeen SaniDecember 20, 2015

A cikin shirin za ku ji cewar 'yar takarar Shugabancin kasar Amirka a karkashin Jam'iyar Democrat tayi kakkausan suka ga takwaran ta Donald Trump kan nuna bam-bancin addini za kuma a yayin da kuma za a saurari Shirin Amsoshin Takardun ku.

https://p.dw.com/p/1HQrO