1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW (17.02.2017)

Yusuf Bala Nayaya
February 17, 2017

A shirin za a ji an kammala taron G20 na kasashe masu karfin masana'antu da ya guda a birnin Bonn. Can a Munich kuwa da ke shima a kasar ta Jamus taron kasa da kasa aka fara kan harkokin tsaro.

https://p.dw.com/p/2XnZC