1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW 14.11.2015

Kamaluddeen SaniNovember 14, 2015

A cikin shirin na mu na musamman za ku ji cewar Al'umomin duniya na cigaba da tofin Allah tsine a dangane da hare-haren birnin Faris na Faransa kana aji cewar Kasashen G20 masu karfin tattalin arzikin kasa na shirin fara taron su a ranar lahadin nan a Turkiya.

https://p.dw.com/p/1H5xK