1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 07.10.2015

Yusuf BalaOctober 7, 2015

A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar bayan kotu ta halata wa Alhaji Saini Oumarou , jam'iyar MNSD Nasara da ke adawa, wasu 'yan majalisar dokoki cikin mutune 12 da suka yi wa jam'iyyar tawaye uwar jam'iyyar ta kori tara.

https://p.dw.com/p/1GkBh