1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 8 ga watan Yuni

Ibrahim Ishaq Dan'uwa RanoJune 8, 2015

Shirin ya mayar da hankali kan taron G7, musamman yadda taron ya shafi samar da ci-gaban tattalin arziki a kasashen Afirka, inda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da takwarorin shi na Jamus da Faransa.

https://p.dw.com/p/1FdkQ