1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 24.02.2018

Abdullahi Tanko Bala
February 24, 2018

A cikin shirin za ji kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya na tattauna kada kuri'ar tsagaita wuta a Siriya domin bada damar kai kayan agaji da kuma kwashe marasa lafiya da wadanda suka jikkata. Akwai kuma shirin Ku shiga Kulob da Zabi sonka da kuma ra'ayin malamai.

https://p.dw.com/p/2tHiV