SiyasaSaurari shirin yamma na 12.01.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar01/12/2018January 12, 2018A cikin shirin za a aji gwamnatin Najeriya na ci gaba da mayar da 'yan kasar wadanda suka je ci rani a Libya zuwa gida yayin da a kasar Ghana matsalar boju ko sauya launin fatar jiki ke ci gaba da ciwa hukumomin lafiya tuwo a kwarya.https://p.dw.com/p/2qmfITalla