1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 08.02.2018

Abdullahi Tanko Bala
February 8, 2018

A cikin shirin za a ji cewa hukumar agaji ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce ana bukatar tsabar kudi dalar Amurka Miliyan dubu daya a bana kadai domin tallafawa mutanen da rikicin Boko Haram ya tagaiyara a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/2sNNS