1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 06.11.2016

November 6, 2016

Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya zargi tarayyar Turai da taimaka wa abin da ya kira ayyukan ta'addanci na kungiyar PKK.

https://p.dw.com/p/2SFLD

A cikin shirin za ku ji shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya soki lamirin tarayyar Turai kan goyon bayan kungiyar PKK. Yayin da sojojin Kurdawa su ka sanar da yunkurin kwato garin Raqqa, a waje guda kuma fararen hula na ta ficewa da birnin Hamamal Alil a kudancin Mosul bayan da sojojin Iraqi su ka karbe ikon garin daga yan IS.