1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

A cikin shirin za a ji

Abdullahi Tanko Bala
May 5, 2018

Manyan jam'iyyun adawa hudu a kasar Turkiyya sun dunkule guri guda domin kalubalantar jam'iyyar AKP ta shugaba Receep Tayyib Erdogan a zaben kasar mai zuwa cikin watan Yuni. Akwai kuma shirin Ku shiga Kulob da zabi sonka da kuma Ra'ayin malamai.

https://p.dw.com/p/2xFEf