1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin shirin safe na DW 12.11.2015

Kamaluddeen SaniNovember 12, 2015

A cikin shirin za ku ji cewar har yanzu 'yan Najeriya suna cigaba da tofa albarkin bakin su a bisa nada mukaman ministocin da Muhammadu Buhari yayi daga Sokoto kana a ji cewar Kungiyar EU na dab da cimma matsaya da Shugabanin Afrika a yayin taron su a Kasar Malta.

https://p.dw.com/p/1H4Ku