1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW - 30.10.2015

Abdurahman HassaneOctober 30, 2015

'Yan adawa a Janhuriyar Nijar sun nuna rashin gamsuwarsu dangane da yadda acewarsu, aka boye katunan zabe da ake yin rejistan masu kada kuri'u da kuma nazari kan taron shugabannin Afirka da Indiya a kasar Indiya.

https://p.dw.com/p/1Gwx7