1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW 08.08.2016

Yusuf BalaAugust 8, 2016

A cikin shirin za a ji a ranar Litinin din nan ce 08.08.2016 shugaban kasar Chadi zai rantsuwar kama aiki a karo na biyar, a daidai lokacin da 'yan adawa suka kira ranar a matsayin ranar zaman makoki.

https://p.dw.com/p/1JdEn