1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

shirin safe na DW 06.02.2016

Yusuf BalaFebruary 6, 2016

A shirin za a ji Majalisar Dinkin Duniya na neman bayani daga mahukuntan Chadi kan yadda suka bari dan tawaye daga jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya shiga kasar ya fice. Za a ji shirin Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/1HqhY