1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW (03.05.2016)

Yusuf BalaMay 3, 2016

A cikin shirin za a ji yadda sakataren harkokin wajen Amirka John Kerry ya bayyana cewa mahukuntan birnin Washington da Rasha sun amince da aiki tare dan tabbatar da ganin lugudan wutar da ake a Arewacin Siriya ya takaita.

https://p.dw.com/p/1IgrR