1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW (02.03.2017)

Yusuf Bala Nayaya
March 2, 2017

A shirin za a ji jakadun Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Alhamis din nan za su fara ziyara a yankin Tafkin Chadi. Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta fara ziyara ta kwanaki biyu a kasar Masar da Tunusiya.

https://p.dw.com/p/2YV6i