1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 19 ga watan Nuwamba 2015

Abdourahamane HassaneNovember 19, 2015

Rahotanni daga kasar Faransa na nuni da cewa har kawo yanzu ba a kai ga gano inda wadanda ake zargi da kitsa harin da aka kai a birnin Paris na kasar ba.

https://p.dw.com/p/1H8hr