1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojin Siriya na dab da kwace birnin Aleppo

December 13, 2016

Sojojin gwamnatin Siriya wadanda ke samun taimakon mayakan sama na Rasha da kuma sojin sa kai a fadin yankin sun sami nasarar kwato fiye da kashi 99 cikin dari na gabashin Aleppo.

https://p.dw.com/p/2UBGc

Dakarun sojin Siriya sun ce suna dab da ayyana nasarar kwace birnin Aleppo baki daya. A daidai lokacin da ake kara baiyana damuwa kan aikata laifukan yaki a yankin. Sai dai kuma har yanzu akwai wasu yankuna kalilan da ke hannun 'yan tawayen.