1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 05.03.2017

March 5, 2017

A cikin shirin za a ji rahotannin sharhunan bayan labarai da suka hada da waiwaye adon tafiya yayin da 'yan Ghana ke tunawa da gudunmawar Kwame Nkurmah a daidai lokacin da kasar ke cika shekaru 60 da samun 'yancin kai. A Yemen dubban yan kasar ne ke kokawa da matsalar yunwa sakamakon yaki da ake fafatawa a kasar.

https://p.dw.com/p/2Yezi