1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 03 ga watan Augusta 2015

Abdourahamane HassaneAugust 3, 2015

Yanayin muhallinmu na sauyawa, yana sauyawa ta yadda yake zama barazana ga tattalin arzikinmu da lafiyar al'umma a cewar shugaban Amirka Barack Obama cikin jawabin da ya yi na kaddamar da wani shirin kan yanayi.

https://p.dw.com/p/1G8mH