1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na ran 31 ga watan Yili 2015

Salissou BoukariJuly 31, 2015

A cikin shirin za'a ji cewa hukumomin kasar Chadi sun farfado da dokar hukuncin kisa sannan akwaimu kuma da labarai da sauran rahotanni masu kayatarwa.

https://p.dw.com/p/1G8Ac