1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na ran 06 ga watan Augusta 2015

Abdourahamane HassaneAugust 6, 2015

Harin bam a Saudiyya ,Wani jami'i a ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar ta Saudiyya ya fada wa kamfanin dillancin labaran Associated Press cewa bam din ya fashe ne a wani masallaci da jami'an tsaro ke gudanar da ibada.

https://p.dw.com/p/1GBLa