1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 23 ga watan Afrilu 2016

Abdourahamane HassaneApril 23, 2016

A Kasar Siriya fararan hula 25 sun mutu a wannan Asabar a cikin wani sabon harin da jiragen yakin gwamantin Bashar al-Assad suka kaddamar a biranen Alepo da na Douma.

https://p.dw.com/p/1IbQS