1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 18.02.2016

Yusuf BalaFebruary 18, 2016

A shirin za a ji yadda aka shiga zilimi bayan kai hari a Turkiya, yayin da a Kano Najeriya aka tashi da fargaba bayan gobara da ta tashi a kasuwar Singer da ta yi suna a harkar kayan masarufi.

https://p.dw.com/p/1HxSN