1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 07.1.2016

Kamaluddeen SaniJanuary 7, 2016

A cikin shirin za ku ji cewar a ranar alhamis din nan ce aka cika shekara guda cif da kai harin ta'addanci a cibiyar jaridar Charlie Hebdo da ke a birnin paris na kasar Faransa wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 17.

https://p.dw.com/p/1HZqu