1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 30.07.2017

SK2 / S02SJuly 30, 2017

Bayan an sha labarun duniya a cikin shirin za'a ji Kasar Chaina ta gudanar da wani kasaitaccen paretin sojoji domin cikar rundunar sojinta shekaru 100 da kafuwa. Kana Jami'an tsaron Ostareliya sun sanar da nasarar bankado wani shirin kai harin ta'addanci kan jiragen sama a kasar

https://p.dw.com/p/2hOwe