1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 19.05.2018

Abdullahi Tanko Bala
May 19, 2018

A cikin shirin za a ji an daura auren yarima Harry da amaryarsa Gimbiya Meghan. Yan adawa a Burundi sun ce zaben raba gardama don gyaran kundin tsarin mulki da zai baiwa shugaba Nkurunziza damar tazarce ya saba ka'ida

https://p.dw.com/p/2y0dm