1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 17.01.2017

January 17, 2017

A cikin shirin za a ji masu sharhi a kasasashen Turai na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan aniyar shugaban Amirka mai jira gado Donald Trump ta janye kasarsa daga kungiyar kawance ta NATO

https://p.dw.com/p/2Vwaw

Shugaban Amirka mai jiran gado Donald Trump a wata hira da yayi da mujallar Bild ta nan Jamus ya jaddada ikrarin da ya yi a lokacin zabe na janye kasarsa daga kungiyar kawancen tsaro ta NATO yana mai cewa kungiyar ba ta wani alfanu. Wadannan kalamai dai sun haifar da damuwa da kuma ayar tambaya daga masharhanta da dama a cikin kungiyar ta NATO da kuma kungiyar tarayyar Turai.