1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 15.04.2017

SK2/ S02SApril 15, 2017

A cikin shirin za a ji cewa al'ammura na kara yin tsauri tsakanin kasashen Koriya ta Arewa da Amirka. Sannan a shirin mu na Ji Ka karu za' a ji yadda kilu ta ja bau yayin da jami'an tsaro ke ci gaba da binciken kisan wata matashiya.

https://p.dw.com/p/2bHjW